Sabon kwamishinan Ilimi na jihar kano Dr. Ali Haruna Makoda ya kama aiki a hukumance, inda ya yi alkawarin kara bullo da wasu shirye-shirye da nufin bunkasa fannin ilimi a jihar nan. Da yake jawabi ga ma’aikata, ma’aikatar ilimin, Dr. Makoda ya amince da dimbin tsare-tsare da gwamnatin gwamna Abba Kabir Yusuf ta bullo da […]