Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya jaddada cewa babu gudu, babu ja da baya kan gyaran harajin da gwamnatinsa ta ƙaddamar kwanan nan, wanda ya haifar da cece-kuce. Ya bayyana hakan ne yayin da yake amsa tambayoyi a hirar sa ta farko da kafafen yaɗa labarai a ranar Litinin da daddare, inda Shugaba Tinubu ya […]